Dan dakon da ya taso tun daga kasa har zuwa kololluwa a harkallar fataucin itatuwa masu daraja, yana fuskantar barazanar rasa matsayin sa.