Wani mai binciken fasaha ya budo kofar shiga duniyoyi daban daban masu kamanni daya. Abunda yayi sanadiyyar warware wata gagarumar cakwakiya.